Samun Goyon Bayan Amurka Zaya Haifar Da Da Mai Ido
Ministan Labarai da Al’adu na Najeriya, Lai Muhammad ya bayyana cewa samun goyon bayan kasar Amurka akan yaki da rashawar da shugaban kasa...
https://seekfornews.blogspot.com/2016/01/samun-goyon-bayan-amurka-zaya-haifar-da.html
Ministan ya bayyana wannan ne a inda yake ganawa da yan Jarida a Legas.
Ya bayyana cewa yaki da rashawa da shugaban kasa yake yi yana samun tagomashi a kasashen duniya wandabhakan yana kara ma Najeriya himma da kwaxo wajen yaki da rashawar.
Ya bayyana cewa maganar da Sanata Kerry, Sakataren harkokin waje na Amurka yayi a Davos ya nuna cewa Najeriya na cin nasara akan taki da rashawa.