Wani Tsohon Gwamna Na Shirin Komawa APC
Cif Olusegun Osoba, tsohon gwamnan jihar Ogun Cif Osoba wani tsohon gwamna ta jihar Ogun ne ya gita daga jam’iyyar ta APC inda ya koma SDP ...
https://seekfornews.blogspot.com/2016/01/wani-tsohon-gwamna-na-shirin-komawa-apc.html
Ya bayyana cewa suna tattaunawa ne akan lamurra da yawa domin ciyar da yankin gaba.
Ya bayyana cewa: “Su (Dalilan sabanin namu) na cikin abubuwan da muke tattaunawa akai. Ni mai so cigaba be sai yasa a ko’ina nike ina tare da masu cigaba.”